Rahoton ya ce mai yiyuwa tsananin zafi ne ya janyo fashewar wannan makamai.
Kasar Libiya dai na fama da rikici tun bayan faduwar Gwamnatin kanal Mu'amar Gaddafi a shekara ta 2011, inda a baya bayan nan ake gobza fada tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a kasar, a bangare guda kuma tsakanin 'yan bindigar da sojoji masu biyayya da tsohon janar mai ritaya khalifa Haftar. ABNA